Saturday 28 April 2018

Ku Hanzarta yin Download din Sabuwar Wakar Siyasa da zafinta me taken Nigeria Maza da mata Na son Shugaba Baba Buhari- Wakar tayi dadi sosai Rarara

Tura Wannan Zuwa Ga

Ba Tare Da Bata Lokaci Ba Dauko Wakar Mawaki
Alfazaze Wanda Yayi Ma Shugaba Buhari.

Wakar Na Magana Akan Har Yanzu Matasa Da Nijeriya
Na Son Shugaba Buhari.

Rarara da Alfazazi sun taka muhimmiyar Rawa wajen wayar da kan Talakawan Kasar Nigeria

Yanzu dai ga sabuwar wakar Alfazazi ku dakace mu nan bada dadewa ba zamu kawo muku ta rarara da sauran mawakan Hausa

Fatan mu ku ci gaba da kasancewa da muryarhausa24.com

Download Music Here

Ku cigaba da Kasancewa da Website din
Muryarhausa24.com don samun abubuwan more
rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa
Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna
gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Sadikblog and muryarhausa24.com

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: