Saturday 28 April 2018

Ku Kalli Zafafan Hotuna 7 na Hafsat Idris Barauniya Wanda su Kayatar Sosai

Tura Wannan Zuwa Ga

Wadannan wasu NE daga cikin zafafan hotunan Fitacciyar Jarumar Fina-Finan Hausa Hafsa Idris wacce akafi sani da Barauniya.

Kasancewar jarumar ta taka muhimmiyar rawa a fim din Barauniya

Kalli hotunan Nata da su kayatar da masoyan ta

Ku ci gaba da kasancewa da shafin Muryarhausa24.com domin kawo muku wasu daga cikin sabbin hotunan jaruman Hausa fim dama na duniya baki daya.

Ku cigaba da Kasancewa da Website din
Muryarhausa24.com don samun abubuwan more
rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa
Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna
gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©muryarhausa24.com

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: