Monday 23 April 2018

Ku Kalli Yadda Wani Matashin Dalibi A Zaria Ya Kera Jirgi Mai Tuka Kansa- Hotunan Jirgin Sun Kayatar Sosai

Tura Wannan Zuwa Ga




Hotuna daga Shafin muryarhausa24.com

Wani matashi mai suna Shatima Ali Kyari dalibi
a jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, ya kirkiro
wannan jirgin mara matuki (drone).



Hotuna daga Shafin muryarhausa24.com


jirgin dai
yayi shawagi a sararin samaniya kamar dai
yarda matashin ya tsara.



Hotuna daga Shafin muryarhausa24.com

A binciken muryarhausa24.com "Wannan Yana daya daga cikin dalilan dake sanya wasu amfani da baiwarsu,  kasancewar a kasar mu Nigeria da akwai dalibai masu hazaka amma da yawansu rashin samun tallafine ko an haskasu a TV ba lallai bane asamu masu tallafa musu".

Fatan Nasara 

Source by ©Muryarhausa24.com

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user