Monday 23 April 2018

Yanzu-Yanzu: Mawakin Siyasa Rarara Ya Fitar Da Waka Mai Zafi Akan Niyyar Komawar Shugaba Buhari Mulki A 2019- Download Music Here

Tura Wannan Zuwa

Shahararren Mawaki Siyasa Rarara Ya Fitar Da Sabuwar Wakar
Mai Taken Buhari Karshen tika tik ..

Idan Baku Manta Ba Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya
Fadi Niyyarsa Ta Cewa Zai Koma Shugaban Kasa Nijeriya A
2019 ..

Bayan Nan Akwai Wata Waka Da Yan Jam'iyyar PDP Suka Saki
Mai Taken Daga Hudu Zaka Tsaya Wanda Muhammad
Badamasi Yayi .

Ku kasance da shafin  muryarhausa24.com Domin samun wakokin siyasa har Dana zamani

Ga Wakar Rarara Wanda Ya Saki :

Download Rarara Music Here

Source by ©Hausa Mini and  Muryarhausa24.com


TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user