Friday 11 May 2018

Matakin da Kungiyar Matan Hausa ta Dauka akan Samari Mayaudara - Aisha M. Suleiman

Tura Wannan Zuwa Ga
Majalisar dinkin SO da KAUNA ta bada sanar war cewa zata rufe dukkanin ASIBITOCINTA mai kula damasu fama da ciwon LOVE matukar basu kara samarda ingantattun kalamaiba.

Shugaban kungiyar WOMEN LOVERS ASSOCIATION (WOLSA) ta jajantawa wadanda fitinar gobarar YAUDARAH tacinye kogon zuciyarsu, sai dai 'yan LOVERS SERVICE sun sami nasarar ceto hudu daga cikinsu.

Ansami ruhoton cewa farashin SO DA KAUNAH ya karu da kashi 47% cikin kashi100% sai kuma CIN AMANA ya sauka da kashi 70% cikin 100%.
Sabon shugavan kasar NIGERIA GEN.MHMD BUHARI yace za'a ba kowace budurwa CARD READER ahanunta domin tantance mayaudaran samari.

Toh Fa samari da 'yan mata menene ra'ayinku?

Kada a Manta anyi ne don Raha.

Tura zuwa muryarhausa24@gmail.com

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: