Friday 25 May 2018

Karanta Yanzu Kaji: Farin ciki dake tare dani bai Misaltuwa" - Inji Dan Kwallon Kafa Pogba Yayin Aikin Umrah

Tura Wannan Zuwa


Shahararen dan wasan, Paul Pogba wanda ya taya kungiyar taka leda a wasan su da Chelsea wanda aka tashi 1-0, ya kwadaita musulmai da basu taba ziyartar Makkah da su yi gaggawar zuwa can dolin halin da ya ke ciki a can baya misaltuwa.

Dan kasar Faransa, ya bayyana hakan ne a wata bidiyon da ya wallafa a shafin sa na Instagram inda yayin da ya tafi Makka yin aikin ibada.

Dan wasan yana daya daga cikin yan kwallo dake taka rawar gani a gasar firimiya na Ingila. Gwaninta da ya nuna ya taimaki Manchester United wajen zamo na biyu a kakar bana.

Wasan shi na karshe da Manchester na kakar bana wanda suka kece raini da Chelsea domin cin kofin FA, ya fuskanci zagon kasa inda Chelsea tayi nasara da ci daya mai ban haushi.

Kwana biyu bayan wasan karshe na gasar FA na Ingila, dan wasan tawagar Manchester United ya garzaya kasa mai tsarki, Saudi Arabia don yin ibada.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Hausa Mini
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user