Monday 28 May 2018

Karanta Yanzu Kaji: Jerin Sunayen Mutane 65 kacal su ka fi Dangote shahara a duniya

Tura Wannan Zuwa Ga


Mujallar Forbes, wadda ake kallon a matsayin wadda ta fi sauran mujallu martaba a duniya, kuma wadda aka fi yarda da kididdigar ta, ta bayyana attajiri dan Najeriya, Aliko Dangote a matsayinn mutum na 66 a jerin hamshakan nmashahurai da duniya ke tinkaho da su, har guda 75.

Forbes ta bayyana haka a cikin kididdigar ta fitar jiya Laraba, ta shekarar 2018.
Wannan ba kididdigar masu kudi ba ce, ta shahara ce a duniya.

Wannan matsayi, ya dora Dangote a cikin hamshakan mashahuran shugabannin duniya, irin su Xi Jinping, shugaban kasar Chana. Vladimir Putin, shugaban Rasha da kuma Donald Trump, shugaban Amurka.

Shugaban Chana Xi Jinping ne na farko a duniya, sai shugaban Rasha, Putin, sannan sai Trump na Amurka.

Aliko Dangote kadai ne dan Najeriya a cikinn jerin hamshakan attajiran duniya 75.
Sannan kuma shi da shugaban Masar, Abdel Fattah El-Sisi ne kadai ‘yan Afrika a jerin sunayen.

Mujallar Forbes ta ce ya zuwa watan Maris da ya gabata, Dangote na da Dala bilyan 14.1. kuma ya na cikinn jerin attajiran duniya 100.

Tun kimaninn shekaru 10 kenan Dangote ne mafi karfinn arziki a Nahiyar Afrika. Cikinn 2014, an lissafa shi a matsayin mutum na 23 a karfinn arziki a duniya. Da 2013 ta shigo, ya zarce attajirin Ethiopia Mohammed Hussein Al Moudi da dala bilyan 2.6.

SUNAYEN MASHAHURAN DUNIYA 75

Tare da kowane suna a gefen hagu, akwai sunan kasar da ya ke shugabanci ko sunan kamfanin sa ko hukumar da ya ke jagoranta. Aliko Dangote ne na 66.

#1 Xi Jinping China 64
#2 Vladimir Putin Russia 65
#3 Donald Trump United States 71
#4 Angela Merkel Germany 63
#5 Jeff Bezos Amazon.com 54
#6 Pope Francis Roman Catholic Church 81
#7 Bill Gates Bill & Melinda Gates Foundation 62
#8 Mohammed bin Salman Al Saud Saudi Arabia 32
#9 Narendra Modi India 67
#10 Larry Page Google 45
#11 Jerome H. Powell United States 65
#12 Emmanuel Macron France 40
#13 Mark Zuckerberg Facebook 33
#14 Theresa May United Kingdom 61
#15 Li Keqiang China 62
#16 Warren Buffett Berkshire Hathaway 87
#17 Ali Hoseini-Khamenei Iran 78
#18 Mario Draghi European Central Bank 70
#19 Jamie Dimon JPMorgan Chase 62
#20 Carlos Slim Helu America Movil SAB de CV (ADR) 78
#21 Jack Ma Alibaba Group 53
#22 Christine Lagarde International Monetary Fund 62
#23 Doug McMillon Wal-Mart Stores 51
#24 Tim Cook Apple 57
#25 Elon Musk Tesla 46
#26 Benjamin Netanyahu Israel 68
#27 Ma Huateng Tencent Holdings 46
#28 Larry Fink BlackRock 65
#29 Akio Toyoda Toyota Motor 62
#30 John L. Flannery General Electric 56
#31 Antonio Guterres United Nations 69
#32 Mukesh Ambani Reliance Industries Ltd. 61
#33 Jean-Claude Juncker European Union 63
#34 Darren Woods ExxonMobil 53
#35 Sergey Brin Alphabet 44
#36 Kim Jong-un North Korea 34
#37 Charles Koch Koch Industries 82
#38 Shinzo Abe Japan 63
#39 Rupert Murdoch News Corp 87
#40 Satya Nadella Microsoft 50
#41 Jim Yong Kim World Bank 58
#42 Stephen Schwarzman Blackstone Group 71
#43 Khalifa bin Zayed Al-Nahyan United Arab Emirates 70
#44 Haruhiko Kuroda Japan 73
#45 Abdel Fattah el-Sisi Egypt 63
#46 Li Ka-shing CK Hutchison Holdings 89
#47 Lloyd Blankfein Goldman Sachs Group 63
#48 Recep Tayyip Erdogan Turkey 64
#49 Bob Iger Walt Disney 67
#50 Michel Temer Brazil 77
#51 Michael Bloomberg Bloomberg 76
#52 Wang Jianlin Dalian Wanda Group 63
#53 Mary Barra General Motors 56
#54 Moon Jae-in South Korea 65
#55 Masayoshi Son Softbank Corp. 60
#56 Bernard Arnault LVMH Moet Hennessy Louis Vuitton 69
#57 Justin Trudeau Canada 46
#58 Robin Li Baidu 49
#59 Michael Dell Dell 53
#60 Hui Ka Yan Evergrande Real Estate Group 59
#61 Lee Hsien Loong Singapore 66
#62 Bashar al-Assad Syria 52
#63 John Roberts United States 63
#64 Enrique Pena Nieto Mexico 51
#65 Ken Griffin Citadel LLC 49
#66 Aliko Dangote Dangote Group 61
#67 Mike Pence United States 58
#68 Qamar Javed Bajwa Pakistan 57
#69 Rodrigo Duterte Philippines 73
#70 Abigail Johnson Fidelity Investments 56
#71 Reed Hastings Netflix 57
#72 Robert Mueller United States 73
#73 Abu Bakr al-Baghdadi Islamic State 46
#74 Joko Widodo Indonesia 56
#75 Gianni Infantino FIFA 48

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Premium Times Hausa
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user