Monday 28 May 2018

Karanta Yanzu Kaji: An rufe Youtube a Kasar Misira akan laifin cin zarafin Annabi Muhammadu (SAW)

Tura Wannan Zuwa


Babban koton Misira ta yanke wata hukunci inda ta bayar da umurnin toshe kafar yada bidiyon Youtube akan yada wani bidiyon cin zarafin manzo.

Babban koton ta jaddada hukuncin wasu kananan kotuna da suka aiyanar shekaru biyar da suka gabata, inda ta yi watsi da korafin wadanda suka daukaka kara domin kalubalantar toshe kafar yada bidiyon Youtube na tsawon wata daya a kasar.

Wani lawya a Misira ya yi karar kafar bidiyon Youtube din a watan Satunbar shekarar 2012 da laifin yada wani bidiyon cin zarafin Annabi Muhammadu (SAW), a yayinda wata karamar koton kasar ta yanke hukuncin rufe kafar na tsawon wata daya a watan Fabrairun shekarar 2013. Daga bisani wasu suka daukaka kara.

An dai bayyana cewar hukuncin babban kotun kasar itace ta karshe domin babu wata daukaka kara da ta saura.

Kawo yanzu dai ma'aikatar sadarwar Misira wacce keda alhakin toshe hanyoyin sadarwar Youtube din bata ce uffan ba.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©TRT HAUSA
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user