Tuesday 29 May 2018

Karanta Yanzu Kaji: Ya Kamata A Canja Sunan Kofin Zakarun Turai Ya Koma Suna Na-Cristiano Ronaldo

Tura Wannan Zuwa


Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Cristiano Ronaldo, dan kasar Portugal, ya bayyana cewa ya kamata hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai ta canja sunan kofin zakarun turai daga champions league zuwa CR7 champions league.

Ronaldo ya bayyana hakane a hirarsa da manema labarai bayan da kungiyarsa ta Real Madrid ta samu damar lashe kofin karo na 13 a tarihi kuma karo na 3 a jere a hannun kungiyar Liberpool daci 3-1 a kasar Ukraine.

Lokacin da aka tambayi dan wasan cewa ko ya ji haushi da har aka kammala wasan bai zura kwallo a raga ba kuma kungiyarsa ta samu nasara sai yace sam baiji haushi ba, hasali ma ya kamata a canja sunan kofin zuwa sunansa.

Ronaldo ya ce ya kamata sunan kofin ya koma sunansa saboda yafi kowanne dan wasa lashe kofin a tarihi sannan kuma ya yafi kowanne dan wasa zura kwallo a raga a tarihin gasar sabida yanada kwallaye 120 kawo yanzu.

A yanzu dai Ronaldo yana bukatar ya lashe kofin sau daya domin ya kamo tsohon dan wasan kungiyar wato Francisco Gento, wanda yataba lashe kofin sau shida a tarihi yanzu kuma yanada guda biyar.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Leadership A Yau
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user