Tuesday 29 May 2018

Kullu Nafsin Za'ikatin Mauti: Ruwan Sama Kamar Da Bakin Kwarya Ya Ci Wani Alaramma Mahaddacin Kur'ani A Gombe - Mai Imani ne Kawai zai Karanta sannan yayi masa Addu'a

Tura Wannan Zuwa Ga


Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya tafi da wani Alaramma mai suna Bello Musa a cikin mota kirar Honda Civic a daren jiya Litinin, bayan ya ja sallar Tarawihi a masallaci.

Marigayi Alaramma Bello shine limamin masallacin gidan Cikaire, kusa da fadar gidan gwamnatin jihar Gombe.
Anga motar a cikin kwarin Kumbiya-kumbiya.



Bayan shafe sama da awa uku ana kokarin ciro Alaramma, an samu cikas na ruwa wanda yake tafiya da karfi cikin kwarin, a karshe an ciro Alaramma amma Allah ya masa rasuwa.

Za a gabatar masa da jana'iza a safiyar yau Talata a masallacin JIBWIS na Bolari a cikin garin Gombe da misalin karfe sha daya na safe idan Allah ya kai mu.

Allah ya jikansa ya gafarta masa. Amin.



Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Rariya and Muryarhausa24.com
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user