Tuesday 29 May 2018

Karanta Yanzu Kaji: Shin ko Kusan Abincin da Rahama Sadau tafi so a Rayuwar ta???

Tura Wannan Zuwa Ga

A wata hira da yayi da jaridar Daily Trust, dan uwan tauraruwar fina-fina Hausa da turanci, Rahama Sadau watau Haruna, ya bayyana irin yanda Rahamar take matukar son tuwon shinkafa miyar kuka.

Haruna yace duk ranar da akace tuwon shinkafa miyar kuka za'ayi a gida to ranar Rahama bata da hutu,haka zatayi ta zarya a dakin dafa abinci dan ganin anyishi yanda ya kamata kuma ba zata samu nutsuwa ba har sai an kammala taci.

Haka kuma idan akan hanya take taji ance yau tuwon shinkafa za'ayi to ta fara murna kenan.

YA TONA MIN ASIRI:

bayan data ga wannan labari, Rahama ta bayyana cewa ' Malam Haruna duk yabi ya tona min asiri'


Ali Nuhu ma da ya ga labarin ya tsokane ta inda ya kirata da Acici.Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Hutu Dole
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user