Friday 8 June 2018

Kalli sabbin Hotuna 3 na MC Tagwaye sanye da rigar 'yan kwallon Najeriya

Tura Wannan Zuwa Ga


Fitaccen Tauraron me wasan barkwanci ta hanyar kwaikwayar shugaban kasa, MC Tagwaye kenan a wadannan hotunan nashi sanye da shahararriyar rigar 'yan kwallon Najeriyar nan da ake sayar da ita akan kudi naira dubu arba'in da daya.


Ya bayyana cewa kamar yanda rigar ta bashi wahala haka shima sai ya bata wahala, sai yayi bacci da ita ya motsa jiki da ita da sauran abubuwa dai da yace dan itama ya bata wahala.


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user