Tuesday 26 June 2018

KARANTA WASU DAGA CIKIN RA'AYOYIN 'YAN NIGERIA AKAN SAKAMAKON WASAN NIGERIA DA ARGENTINA - HOTUNA DA CIKAKKEN LABARIN WASAN

Tura Wannan Zuwa
Sakamakon wasan Nigeria da Argentina 

Nigeria 1 - 2 Argentina

Sau hudu Najeriya na shan kaye a hannun Argentina a gasar kofin duniya.


KARANTA WASU DAGA CIKIN RA'AYOYIN 'YAN NIGERIA AKAN WASAN NIGERIA DA ARGENTINA.

A Binciken Shafin Muryar Hausa24 Wannan shine kadan Daga Cikin Ra'ayoyin Masu bibiyar mu a Shafin Facebook

Sama'ila Ala Kwankwason Fulatan

Dalili shine Turawa basa son Yan Africa ne kawa

Usman Inuwa Pantami

Argentina ta fitar da Najeriya da taimakon fifa wannan shine gaskiyar magana

Muhammad Nura Khalid

Turawa sun nuna basa kaunarmu mu bakaken fata Muryar Hausa24 ku tambayo min dalilin Hana mu penalty bugun daga kai sai gola? Ina jira

Yusi
Abun bai mana dadi ba,amma da taimako alkalin wasa,don ya hana mu bugun daga kai sai mai tsaron gida,da gangan.


Alhaji Saddeeq Albarkawa

Mudai Refree Ya Cucemu A Wannan Match Din Gaskiya,,,idan Kuma Ba'a Daina Nuna #Racism A Harkan Kwallo Ba Lallai Akwai Matsalah

Idris Muhammed Gajere

Gaskiya nayi farin ciki sosai da cire na nageria world cup da akayi abin yayi kyau.

Hamza Dansullubawa

Argentina 2018 Raf+New Tv+.......=Goal, Dama nasha gayama al'ûmmar mu na Africa ko Nigeria,, wallahi Balls na turawa ko world cup Shiryawane kamar Dramas,,,, Messi da crisyano Ranaldo Acikin zasu bada (best players 2018) yaza'a ayi acire Messi ayau? asirin fifa yatunu.. Kata halin ka, yakawar da Nigeria today...


Bilal Fabil

Amma ai munsamu penalty ba'a bamuba, sannan kuma sunyi rashin gaskiya wajen wure-wure.

Amma Alhamdulillah, duniya tagani, kuma Nigeria tayi kokari sosai.

Babangida Lawal

Yanzu zakaga ya'yan jakuna, bakin haure yan 'cirani da ya'yan matsiyata suna murna an cire mu.

Sai adale, Kare, mahaukaci zai ki kasar sa.

Murtala Muhammad Adam

Muryar Hausa24 ku gyara kalamanku Refree yayi waje da NIgeria don kiri kiri sonkai suke nuna mana su turawan nan.inde zasu na haka gwanda mubar zuwa world cup

Sama'ila Ala Kwankwason Fulatan

Juma'ar da zatayi kyau Tun Daga Laraba Ake Ganeta wai Yaushen Yan wasan zasu dawo Gida Nigeria ne Up Jamus

Abba Sa'ad Mahuta

ya kamata kasata Nigeria ta kai alkalin wasan data hura wasan Nigeria da Argentina kotu domin muna ji muna gani alkalin yasa ya ci mu saboda ya danne mana fanareci kuma ya nunawa Nigeria kabilanci a wasan.


Domin samun Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna, Hausa Videos,Wakoki Hausa, Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari  ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user