Thursday 28 June 2018

Hotunan Sun Kayatar Sosai: Kalli Zafafan Hotunan Ramadan Booth tare da matar da zai Aura - Hotuna da Cikakken Labari

Tura Wannan Zuwa Ga
Shaharren dan fim kuma fitaccen furodusa ta masana'antar Kannywood Ramadan Booth ya bayyana Hotunan Shi tare da wacce zai Aura a Shafin Shi na Instagram.


Majiyar Mu ta Ruwaito Mana  rahoto akan Cewa"Rahotanni sun bayyana cewa ranar 30 ga watannan za'a daura auren, amma kafin zuwan lokacin akwai shagulgula kala-kala".


MuryarHausa24.com.ng ta gano Cewa"Daga uwar su Zainab Booth zuwa Ramadan Booth da Maryam Booth da Amude Booth wannan iyalin sun dade suna nishadantar da yan arewa.


Jarumi wanda ya amshi kyautar gwarzon shekara wanda Mujallar
African Voice ta shirya a Shekarar 2017.


Daukacin Ma'aikatan Shafin Muryar Hausa24 muna yi musu fatan Alheri Kuma Allah ya bada zaman Lafiya Amin.


Domin samun Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna, Hausa Videos,Wakoki Hausa, Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya


FARIN CIKIN KU SHINE FARIN CIKIN MU

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari  ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user