Monday 4 June 2018

Karanta Yanzu Kaji: Babban Dalilin da yasa bazan iya Fitowa a Fina-Finan Kudancin Nigeria ba Wato Nollywood a Takaice - Fati Shu'uma

Tura Wannan Zuwa Ga


Jarumar fina-finan Hausa, Fati Abubakar, da aka fi sani da Fati Shu'uma ta ce tana kishin fina-finan Hausa don haka ba ta sha'awar fara yin fina-finan harshen Inglishi wato Nollywood wadanda ake yi a kudancin Najeriya.

Jarumar ta shaida wa wakilin BBC Pidgin Mansur Abubakar hakan ne a Kano lokacin da ke daukar wani sabon fim mai suna Makanta Biyu.

Akwai 'yan wasan fina-finan Hausa da ke fitowa a fina-finan Nollywood ciki har da Ali Nuhu da Rahama Sadau da Hadiza Gabon da sauransu.

Amma bayan da Fati ta fara gani, sai ta juya wa attajirin baya, wato ta saba wa umarnin iyayenta ke nan.

Sakamakon haka, Ali Nuhu ya koma ya auri kanwarta. Makantar Fati kuma ya dawo.
Hamza Lawal Abubakar wanda shirya fim din ya ce sakon da fim yake isawarsa shi ne illolin rashin biyayya ga iyaye.

Babangida Bangis shi ne wanda ya ba da umarni a fim din ya ce sabon fim din zai shiga kasuwa ne nan da watanni biyu zuwa uku.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©BBC HAUSA

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user