Friday 22 June 2018

Music: Kalli Zazzafar Sabuwar Kasidar Jaruma Nafisa Abdullahi ta Yabon Annabi Muhammad (SAW)

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin 
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sabbin Wakokin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da wakar Yabon Annabi (SAW) wacce Nafisa Abdullahi ta yi.





A Binciken Shafin  Muryarhausa24.com.ng ya Nuna Cewa"Wakar  ta dauki hankulan Duniya Sosai zaku iya samun Video Wakar anan sai Ku hanzarta yin download din Wakar Kai Tsaye ".

Kadan Daga Cikin taken...

Zan yabon Manzona Dan Amina me cetona Annabi Manzon Tsira Kai na baiwa Fansar Raina...

Allah sarkin Iko Mai Rana Mai mako ruwan sama in zai sauko sai kayi Masa Iko, masanin sako-sako maji rokon Mai roko baiwa me Neman Iko kaban Iko na yabon Manzona...

Annabi SAW me kyan Hulda kafirai sun Mai shaida , Amana in sun bada dakai kadai su ma yarda kafi halittu harda Mala'iku Mahmuda duk muma mun shaida mun sallama....

Lallai Nafisa Abdullahi ta shahara Domin daukoshi cikin wayanku saiku danna kan rubutu dake kasan nan.


  1. Download Video Now


Ga Audio din

Download Audio Now


Shin film ne ko zahiri abin sai Wanda ya kalla.


MUKALOLI MASU ALAKA:


DOWNLOAD SABUWAR KASIDAR MUSA GARBA GASHUWA "ANNABI SHA YABO"

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode









TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user