Thursday 21 June 2018

Subhanilillahi: Kalli Yadda Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur

Tura Wannan Zuwa Ga


Wani sabon Annabi ne ya bayyana a kasar Sudan. 

Kuma an fara saukar masa da wata Sura wai ita Suratu Dárfur ita ce yake karantawa da larabcin yan koyo, ba fasaha ba gishiri ko kadan.

Ku saurara ku ji, kafin wani lokaci ya samu mabiya

Allah ka kara mana hankali da basira.

Download Audio Here

Domin samun Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Source: Hausaloaded

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user