Thursday 26 July 2018

DOWNLOAD SABABBIN WAKOKIN UMAR M. SHARIF NA WANNAN SHEKARAR

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙoƙin Sabon Album ɗin Umar M. Sharif na wannan Shekarar.

Best of Ni da ke Album

Fitaccen Mawakin Soyayya da Nishaɗi Musamman akan abin da ya shafi Masana'antar shirya Fina-Finan Hausa ya saki sabon Album ɗin sa mai Suna "NI DA KE".

Album ɗin yana ƙunshe da daɗaɗan waƙoƙi masu Faɗakarwa,Nishaɗantar,Ilimantarwa da sauran su

Jerin Waƙoƙin cikin Album ɗin su ne kamar haka:

1. Bani canjawa
2. Har abada
3. Yarda
4. Kina nesa
5. Ni da ke
6. Asiya
7. Asmau
8. Bude cikic zucizu
9. Ta kamani
10. Bazan rayu
11. Idan kika ce nine
12. Majnoon
13. So mai sonka
14. Koko
15. Nazari
16. Share hawayan ki
17. Barauniya
18. Tafiyata

Ku hanzarta zuwa  shago mafi Kusa da ku domin mallakar na ku Album ɗin

Ga kaɗan daga cikin Album ɗin saukar da Wannan Waƙar Yanzu

Best of Ni da ke Album

DOWNLOAD MUSIC HERE

A yi sauraro Lafiya.

MUKALOLI MASU ALAKA:

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, FADAKARWA,NISHADANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user