Tuesday 24 July 2018

KARANTA ALAMOMIN DA ZAKA GANE NAMIJI YANA SON AURE

Tura Wannan Zuwa Ga
Wadannan wasu ne daga cikin Alamomin da zaku gane Namiji yana son Aure.

So da Amana

Idan ba zaku manta ba mun kawo muku bayani akan yadda zaku gane Mace na son Aure

Insha Allah yau ma ga na maza kamar haka:

1-idan kika Ga namiji yana yawan wanka da yamma to aure yake so .

2-idan kika Ga namiji yana wanka kala-kala to aure yake so.

3-idan kika Ga namiji yana sanya hula da takalmi kala daya to shima aure yake so.

4-idan kika Ga namiji yana yawan xuwa wajen Daurin aure to shima auren yake so.

5-idan kika Ga namiji yana zaman majalisa to aure yake so.

6-idan kika Ga mutum ya dage wajen neman kudi to aure yake so.

7-idan kika Ga namiji yana yawon dare to aure yake so.

8-idan kika Ga namiji yana kowane chat to aure yake so.

9-idan kika Ga namiji ya karyata wannan post to tabbas aure yake so.

10-idan kika Ga namiji ya karanta ya wuce bai ce komai BA tabbas aure yake so amman yana tsoran yayi magana asirin shi ya tonu.

12-in kika Ga namiji Na zanzarewa aure yake so.

13-in kika Ga namiji Na washe baki to aure yake so.

14-in kika Ga namiji Akan tsuntsun soyayya to aure yake so.

15-in kika Ga namiji Na swagger aure yake so.

16-in kika Ga namiji Dan allaxi wa.......party tabbas aure yake so.

17-idan kaga mace Ta karyata wannan post to itama aure Take so.

18-itama wacce Ta rubuta wannan post din..........

19-Domin mu rinka zumunci da juna a Facebook mu hadu daku a Gidan shanawa duk a dalilin aure.

20-in mutum ya karanta Na 20 bai Lura Na tsallake Na 11 BA to BA makawa aure yake so

Duk Wanda ya karanta shima aure yake so

Wadannan wasu ne daga cikin Alamomin da zaku gane Mace tana son Aure.

ALAMOMIN DA ZAKA GANE MACE TANA SON AURE-KARANTA A NATSE KAJI

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user