Tuesday 24 July 2018

Kalli Jerin sunayen sanatocin da su sauya sheka daga APC zuwa PDP???

Tura Wannan Zuwa Ga
Daga cikin senatotin da suka mika takardar sauya shekan akwai:


Sen. Tejouso
Sen. Shaaba
Sen. Gemade
Sen. Melaye.
Sen. Shittu
Sen. Rafiu
Sen. Shitu Ubali
Sen. Isa Misau
Sen. Hunkuyi
Sen. Monsurat
Sen. Danbaba
Sen. Nafada
Sen. Nazif
Sen. Kwankwaso.


Rahotanni daga zauren Majalisar Dattawa sun tabbatar da ficewar Senato Rabi'u Musa Kwankwaso da Senata Dino Melaye da wasu senatoti 13 daga jam'iyar APC zuwa PDP.


Majiyar Mu ta ruwaito cewa"Senata Monsurat daga jihar Oyo da Senata Abdul'aziz Nyako daga jihar Adamawa sun barranta kansu da labarin dake yawo cewar sun koma jam'iyar PDP, wani rahoto da nasamu ya tabbatar da cewar senatotin biyu sun fice daga jam'iyar APC ne zuwa jam'iyar ADC."

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, FADAKARWA,NISHADANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user