Saturday 28 July 2018

TANA DA SAMARI SU 3 WA YA DACE TA AURA A CIKIN SU?

Tura Wannan Zuwa Ga
KARANTA KAJI LABARI MAI SARƘAƘIYAR CHAKWAKIYAR SOYAYYA MALAMI, ATTAJIRI, LIKITA


Na 1- MALAMI kullum saiya biyo
ta har
gida yayi mata bitar karatu har ta
haddace
Al'Qur'ani.

Na 2- ATTAJIRI Mahaifin ta yaci
bashin
banki har naira milliyon 20 ya
shiga harkar
Kasuwa daga karshe kudin suka
salwanta
Attajirin ya biya bankin naira
miliyon 20 din.

Na 3- LIKITA , mahaifiyar
YARINYAR tana
DA ciwon qoda aka kaita asibitin
DA LIKITAN
yake Aiki sukace sai an sanya
mata qoda
zata rayu amma likitan ya
sadaukar da
ƙodar shi 1 aka sanyawa
mahaifiyar ta.

CIKIN SAMARI 3 WANNE YA DACE
TA AURA ?

KarKu manta

Na 1- ita ya taimaka,
Na 2- mahaifin ta,
Na 3- mahaifiyar ta

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user