Sunday 29 July 2018

RARARA YA SAKI SABUWAR WAKA MAI ZAFI AKAN BUHARI DA DR. RABI'U KWANKWASO - DOWNLOAD MUSIC NOW

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria

A wannan karon kuma Abokin aikin Rarara Yahya madawaki wanda aka fi sani da sunan (wazirin rarara) ya saki Sabuwar Waka mai zafi akan Kwankwaso

A cikin waƙar ya caccaki Sanatan Kano ta tsakiya wato Dr Rabi'u Musa Kwankwaso inda zaku ji acikin Waƙar yana kiran shi da sunan "BIRI TSULA".

Waƙar mai taken "ALLAH RAKA TAKI GONA, BIRI YAYI TSALLE BABU A SHANA, TSULE YA BAR APC WAI YA KOMA WATA FATI GAWA, KU GAYA MASA YA MAKARO MU KO GOBE  SAI BABA BUHARI".

Haƙiƙa an tsara waƙar sannan ya caccaki Kwankwaso sosai a cikin waƙar, kuma ya yabawa gwamnatin Ganduje

Karku sake a baku labari ku hanzarta sauke wannan waƙar a kyauta

Ya bama ka iya da gidan ka ba zaka ce zakai mana Mulki ....

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Ayi sauraro Lafiya

Waƙar tasha Sauti mai kyau.

Takaitaccen Tarihin Rayuwar Dr Rabi'u Musa Kwankwaso: Abubuwan da Yakamata Ku sani dangane da Rayuwar Dan Siyasar Arewacin Nigeria Rabi'u Musa Kwankwaso - Hotuna da Cikakken Tarihi

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, FADAKARWA,NISHADANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user