Thursday 12 July 2018

Karanta Yanzu Kaji: Gwamnatin Buhari ta jefa Al'umma cikin Kangin Talauci da Rashawar da suka addabi Najeriya Inji- Atiku Abubakar

Tura Wannan Zuwa
Tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin shugaban kasa Buhari akan kangin talauci da rashawar da suka addabi Najeriya.


Rubutawa: Haji Shehu

A cewar Atiku Abubakar "Abaya yan Najeriya basu taba fadawa cikin irin wannan kangin Fatara da Talaucin da suke ciki yanzu ba.

Yayinda yake jawabi a gaban magoya bayan jam'iyar PDP a hedikwatar jam'iyar dake garin Abakaliki na jihar Ebonyi, Atiku ya kara da cewar, tun daga dawowar mulkin Dimokuradiya a shekarar 1999 ba'a taba samun gwamnatin da takai ta Buhari rashawa ba.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, FADAKARWA,NISHADANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user