Thursday 12 July 2018

SABABBIN WAKOKIN ABDUL D ONE NA WANNAN SHEKARAR - NEW ALBUM SAUKAR DA WAKOKIN ANAN

Tura Wannan Zuwa Ga
Sababbin Wakokin album din Fitaccen Mawaki Abdul D One 

Saukar da fitattun wakokin Abdul D One a kyauta.





Saukar da fitattun wakokin Abdul D One a kyauta.

SHIN WAYE ABDUL D ONE???

Tauraruwar Abdul D One ta fara haskawa ne a film din Mansoor Wanda Kamfanin FKD PRODUCTION ya Shirya .

Jaruman Film din sun hada da:

Umar M. Shariff

Maryam Yahaya

Garzali Niko

Da dai sauran su 


Film din ya kayatar sosai 


Wannan shine Kadan daga cikin Tarihin Rayuwar Abdul D one a Masana'antar Hausa Film.

Sauke wadannan Wakokin Album din KECE TAWA Na Mawaki  Abdul D one Wanda shafin Hausa Mini ya wallafa kamar haka:

1- Best Of KeCe Tawa

DOWNLOAD NOW

2 - Na Rike GasKia

DOWNLOAD NOW

3 - Ina Tare Dake

DOWNLOAD NOW

4- Sha Kallo

DOWNLOAD NOW

5 - Mai Baki

DOWNLOAD NOW

6 - Ki Sani A Zuciya

DOWNLOAD NOW

7 - Na Dade A Soyayya

DOWNLOAD NOW

8 - Rikicin Aure

DOWNLOAD NOW

9 - Na Yarda Dake

DOWNLOAD NOW

10 - Ina Yawan Kunci


DOWNLOAD NOW

11 - Yar Makaranta2


DOWNLOAD NOW

12 - Baya Ba Zani 


DOWNLOAD NOW

13 - Ni'imar Allah


DOWNLOAD NOW

14 - Hali Daya


DOWNLOAD NOW

15 - Majnun


DOWNLOAD NOW

16 - Kece Ta Fari 


DOWNLOAD NOW

17 - Amarya Zahra


DOWNLOAD NON 


Saukar da fitattun wakokin Abdul D One a kyauta.



RAWAR DA MAWAKAN SU TAKA A FILM DIN MANSOOR ABIN YA KAYATAR SOSAI

ABDUL D. ONE (tare da Khairat Abdullah) - "Abin Da Ke Cikin Rai Na" (daga fim ]in 'Mansoor')
Wannan wakar ita ce 'yar'uwar wakar "Jirgin So" ta Umar M. Shariff; dukkan su sun fito a fim din 'Mansoor' na Ali Nuhu.

Wakar soyayya ce. Abdul D. One, daya daga cikin yaran Umar M. Shariff, shi ne ya rera ta tare da mawakiya Khairat Abdullah. Wannan waka dai ta fito daga Kaduna, akasin yawancin wakokin zamani da ke fitowa daga Kano.

Abin da ya kara daga wakar shi ne kasancewar ta cikin fim din Ali Nuhu mai suna 'Mansoor' wanda ya na daga cikin manyan finafinan shekarar 2017.

Wannan fim ya sha talla a shafukan sada zumunta, da yake Ali Nuhu, wanda ake yi wa lakabi da Sarkin Kannywood, shi ne ya shirya fim din kuma ya ba da umarni, sannan jarumin shirin, wato Umar M. Shariff, mawaki ne mai dimbin masoya, wadanda ke so su ga yadda ya yi a fim din.


Masoyan Ali da na jaruman fim din sun taimaka wajen tallata wakar a Instagram ta hanyar yada bidiyon ta da kuma shirya nasu bidiyon na rawar wakar.


MUKALOLI MASU ALAKA:

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN NURA M. INUWA

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN GARZALI MIKO

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, FADAKARWA,NISHADANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user