Sunday 8 July 2018

SHIN KO KASAN YADDA ZA KA GANE MACE KO NAMIJI A FACEBOOK KO WHATSAPP???

Tura Wannan Zuwa Ga
Idan kaga profile pic dinta ansa hoton flower ko hoton yaro, ko hoton wani allo mai dauke da kalaman SOYAYYA, ko kuma bama tasa pic din ba, ko kuma idan kai mata magana bata dawo da reaply da wuri, ko idan kace nunamin hoton ki takiya ko sai ta ja maka aji, to La shakka da mace kake chrtn.


Rubutawa: Hussaini Genty Zaria

Amma da ka sunan mace, ka profile pic ansa hoton mace ba hijabi, rabin abincin jaririnta a waje, sannan kullum sai tasa hoton mata, sannan da kayi magana zatayi caraf ta amshe... Kuma kana tmbyr hoto zata turo... To da katon gardi kake chrtn, abunda ya rage kawai wata rana kaji ya roke ka katin waya ko kudin ankon uwashi...

Kai dai kasance a ankare, da zaran ka hadu da irin wadannan maza masu wannan hali, to ka bari sai tsakaddare kuna chrtn kace tayi voice ta turo maka, ko kace za ka kira ta na minti daya tak! Anan za ka ga anfara maka hanya-hanya, domin idan da rana kace zaka kira wata zai ba tayi waya da kai.

Na dade ina Facebook babu irin mutanan da banga ni ba.

MASOYAN ASALI KARANTA KAJI: LABARIN SOYAYYAR KHALIFADA SAUDAT-LABARI MAI TABA ZUCIYA

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user