Sunday 8 July 2018

YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABAWAR WAEC CIKIN SAUKI - KARANTA YANZU KAJI

Tura Wannan Zuwa
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu, a darasin mu na bakwai mai taken taba ka lashe za muyi magana akan yadda ake duba sakamakon jarabarwar WAEC ta wannan shekara.

Kamar shekarar da ta gabata a bana ma dalibi bashi da bukatar siyar Scratch Card domin duba Jarrabawar WAEC zai yi amfani ne da katin jarrabawarsa amadadin Scratch Card.
Yadda Zaka Duba Sakamakon Ka
  1. Da farko zaka ziyarci shafin yanar gizo-gizo wanda ake duba sakamakon a can mai adireshi kamar haka :
  1. Sai ka sanya lambar jarrabawa WAEC dinka a gida na farko. (lambobi guda 7 na cibiyar (centre) din da kayi Jarrabawar sai kuma lambobi guda 3 na Jarrabawar ka ma’ana lambobi guda 10 zaka shigar.
  2. Sai ka zabi shekarar da kayi Jarrabawar a gida na biyu.
  3. Sai ka zabi irin Jarrabawar da kayi ma’ana Private ce ko kuma irin tamu? (School Candidate Results)
  4. Sai ka sanya Serial Number din dake jikin katin Jarrabawar ka.
  5. Sannan ka sanya PIN din dake jikin katin Jarrabawar ka.
  6. Sai ka danna “Submit” ka jira ya danyi loading kadan zai nuno maka sakamakon ka.
Allah Ya Baiwa ‘Yan Uwa Dalibai Sa’a Amin.
Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya


DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, FADAKARWA,NISHADANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng 

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: Sharfadi

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user