Saturday 11 August 2018

DAN UWA ZO KAJI WANI IKON ALLAH - KARANTA YANZU KAJI

Tura Wannan Zuwa Ga
Haƙika wani Kiristan AMurka dan asalin Qabilar
Yahudu mai suna MICHAEL HART,
masanin tarihin duniya, kuma Farfesan a fannin
ilimin kimiyyar sararin samaniya.
Ya wallafa wani littafi na Musamman akan
tarihin MUTANE 100 WADANDA SUKA FI KOWA
SHAHARA ACIKIN TARIHIN DUNIYA. Kuma
wadanda rayuwarsu tafi amfanar mutanen
duniya.

Sunan littafin 'THE TOP 100' ko kuma 'A LIST
OF 100 MOST INFLUENCIAL PERSONS IN THE
WORLD.

Acikin littafin, ya jerosu ne abisa yadda girman
Muhimmancinsu yake.

Kuma yakan kawo tarihin
kowanne tare da dalilan da suka sanyashi ya
basu awannan lambar.

Shin kun san KO KUN SAN WA NE NE wanda
wannan Bayahuden ya bashi NUMBER ONE???

Shine Sayyiduna MUHAMMADUR RASULULLAHI
(saww). Shugaban na farko da na Qarshe,
Shugaban dukkan Halittun Allah baki daya
(saww).

Da 'yan uwansa yahudawa suka ga wannan
littafin, sai suka tuhumeshi akan dalilin da
yasa yayi haka.

Sai ya basu dalilansa da hujjojinsa wadanda
suka sa ya sanya ANNABI MUHAMMADU (saw)
amatsayi mutumin da yafi kowa amfanar
Mutanen duniya.

Zan kawo muku hujjojin da ya basu 1 bayan 1,
in sha Allahu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user