Sunday 12 August 2018

GA WANDA YAFI RARARA YIN WAKA MAI ZAFI YA SAKI SABUWAR WAKA MAI ZAFI AKAN GWAMNATIN APC DA RARARA - DOWNLOAD MUSIC HERE

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Aminu Dumbulum

A wannan karon kuma Wani  Mawaƙin Siyasa Mai Suna Aminu Dumbulun ya saki Sabuwar Waƙa mai zafi akan PDP da 'Yan Majalasu.

A cikin waƙar ya caccaki Gwamnatin Jam'iyyar APC.

Waƙar mai taken "APC MASU KAMA A KARYA, APC JAM'IYYAR DOLE-DOLE".

Shaura saura Suna nan tafe PDP yanzu ta lamushe sanatoci har da 'yan majalasu , gwamnoni suna katanga kowa tsira yake so yayi...

Kada ku sake abaku Labari
Sauke waƙar a nan a kyauta Yanzu.

DOWNLOAD MUSIC HERE

Ku ci gaba da  Kasance da Shafin
MuryarHausa24.com.ng domin samun Sababbin Waƙoƙin Siyasa a Kowanne Lokaci.

Takaitaccen Tarihin Rayuwar Dr Rabi'u Musa Kwankwaso: Abubuwan da Yakamata Ku sani dangane da Rayuwar Dan Siyasar Arewacin Nigeria Rabi'u Musa Kwankwaso - Hotuna da Cikakken Tarihi

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user