Sunday 12 August 2018

YANZU-YANZU: KALLI CIKAKKEN SAKAMAKON KOWACE KARAMAR HUKUMA NA JIHAR BAUCHI DAGA INEC

Tura Wannan Zuwa Ga
Rahotanni daga jihar Bauchi suna bayyana cewa dan takarar jam'iyyar APC, Hon. Lawal Yahaya Gumau yana kan hanyar lashe zaben maye gurbi na kujerar Sanata a mazabar Bauchi ta Kudu.


Bayanai sunce kawo yanzu ana dakon hukumar zabe ne kawai ta sanar da nasarar a hukumance. Tuni dai dan takarar Sanata na jam'iyyar NNPP ya kirayi Dan takarar APC tare da taya shi murnar lashe zaben.

Hakazalika Hausa Times ta ruwaito dandazon matasa sun gudanar da gangamin nuna murna a fadin jihar.

SAKAMAKON KANANAN HUKUMOMI 7 KAMAR YADDA HUKUMAR ZABE INEC TA GABATAR.

ALKALERI LGA FINAL RESULT.
APC 13,089
PDP 6,245
GPN 2225
SDP 355
NNPP 1899

LGA Final Result: Bauchi Local Government
ADC725
APC38,958
APP1,342
DA159
GPN18,736
KP70
MMN135
MPN109
NNPP6,323
PDC360
PDP13,053
SDP653

Bauchi South Decides:

Final LGA Result: BOGORO
ADC 60
APC 3,992
APP 1,557
DA 24
GPN 817
KP 21
MMN 32
MPN 39
NNPP 1,924
PDC 152
PDP 6,646
SDP 610

Total valid votes 15,874
Rejected votes 718
Total votes cast 16,592
Registered Voters 45,599
Accredited voters 16,170

Bauchi South Decides:
Final LGA Result: DASS
ADC 132
APC 7432
APP 875
DA 52
GPN 2117
KP 28
MMN 53
MPN 25
NNPP 1595
PDC 106
PDP 4026
SDP 1009

TAFAWA BALEWA LGA FINAL RESULT.

APC 14,309
PDP 8,528
GPN 3221
NNPP 2264
APP 6019
SDP 647

Final LGA Result: TORO
APC 30658
ADC. 4071
AP. 472
DA. 77
GPN. 5624
KP. 77
MMN. 100
MPN. 69
NNPP. 8075
PDC. 277
PDP. 8420
SDP. 353

 Bauchi South Decides

Final LGA Result: KIRFI
APC 11,051
APP 1039
DA 18
GPN 339
KP 12
NMN 29
MPN 15
NNPP 814
PDC 47
PDP 3,336
SDP 263
Rejected Votes 774

Hukumar zabe ta kasa INEC ta bayyana Hon. Lawal Yahya Gumau dan takarar jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Sanata na kujerar Sanata na Bauchi ta Kudu da kuri'u 119,780.
PDP PDP 49,487
GPN 33,071

Ga yadda sakamakon ya kasance

APC 119,780
APP 11,729
DA 441
GPN 33,071
KP 213
MMN 383
MPN 687
NNPP 22,449
PDC 1,035
PDP 49,487
SDP 3,636

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: HAUSA TIMES
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user