Thursday 2 August 2018

Download Zazzafar Sabuwar Wakar Nazifi Asnanic Mai Zafi Sosai

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Zaman Lafiya ta Garin Jos.

Sababbin Wakokin Nazifi Asnanic

Fitaccen Mawakin Soyayya da Nishaɗi a ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Masana'antar Shirya Fina-Finan Hausa (Kannywood)  , haƙiƙa Kannywood baza ta manta da irin Gudunmawar da Mawaki Nazifi Asnanic ya baiwa Kannywood ba.

Tauraruwar mawaƙin tafara haskawa sosai tin lokacin fina-finan Kamfanin FKD PRODUCTION da AMINU SAIRA MOVIES, wasu daga cikin Fina-Finan sun haɗa da Ga duhu ga Haske, Sai Wata Rana da sauran su

A wannan karon kuma ya saki Sabuwar Waka mai ratsa zuciyar mai sauraro.

A cikin waƙar  ya bayyana yadda garin Jos yake a baya , kana ya bayyana yadda garin yake a halin Yanzu .

Waƙar mai taken "GARI NA JOS MAI KYAU DA YANAYI, YAU KUMA SHI KE BA DA TAUSAYI IN MU FAƊA KWA SAMU CI GABA SANNAN KU SAMU ZAMA NA LAFIYA".

In na tuno gari na jos a baya ana zama na walwala , Yau wasu sun...

Waƙar tana ɗauke da sakonni masu muhimmanci sosai

Ku sauke wannan waƙar cikin Audio ko Video a Kyauta.

Sauke Audio ɗin Waƙar anan

DOWNLOAD MUSIC HERE

Sauke Video ɗin Waƙar anan

DOWNLOAD VIDEO HERE

Ayi sauraro Lafiya.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user