Thursday 16 August 2018

YANZU-YANZU: HAMISU BREAKER ƊORAYI YA SAKI SABUWAR WAKA MAI ZAFI AKAN 'YAN SIYASAR NIGERIA APC DA PDP - DOWNLOAD MUSIC HERE

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Hamisu Breaker Ɗorayi.

Hamisu Breaker Ɗorayi tare da tambarin Nigeria by MuryarHausa24.com.ng

Fitaccen Mawakin Soyayya da Nishaɗi a ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Soyayya shima yace baza'abar shi a baya ba.


A wannan karon kuma ya saki Sabuwar Waka mai ratsa zuciyar mai sauraro.

A cikin waƙar  ya bayyana yadda 'yan Siyasar ƙasar Nigeria suke, kana ya bayyana yadda Nigeria take a halin Yanzu .

Waƙar tana ɗauke da sakonni masu muhimmanci sosai.

Hamisu Breaker ne nazo a bayyane ba kowa bane Ni amma ina da harshe..

Kasar mu babu sana'a kullum rayuwa muke kamar....

Cikin ƙasar mu babu komai sai wahala ta nema...

Waƙar ta ɗauki hankulan Duniya sosai .

Ku sauke wannan waƙar cikin Audio  a Kyauta.

DOWNLOAD MUSIC HERE

Ayi sauraro Lafiya.

Ku ci gaba da  Kasance da Shafin
MuryarHausa24.com.ng domin samun Sababbin Waƙoƙin Hamisu Breaker a Kowanne Lokaci.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user