Friday 17 August 2018

Karanta Takaitaccen Tarihin Wasu Muhimman Abubuwan Da Suka Faru A Wannan Kasa Tamu Najeriya

Tura Wannan Zuwa
Ko Kasan Cewa A Shekarar 1914 Lord Lugard Shine Wanda Ya Hada Yankin Kudanci Da Arewancin Najeriya a Matsayin Kasa Guda .

Tutar Nigeria

Marubuci: Auwal M Kura

Ko Kasan Cewa A Ranar Daya Ga Oktoba Shekarar Alif Dari Tara Da Sittin (1-10-1960) Najeriya Ta Samu Yancin Kai.

Ko Kasan Cewa A Shekarar Alif Dari Tara Da Sittin Da Uku (1963) Najeriya Ta Zama Jamhoriya (Republic).

Ko Kasan Cewa A Ranar Shida Ga Watan Julayi Shekarar Alif Dari Tara Da Sittin Da Bakwai(6-7-1967) Najeriya Ta Fada Cikin Yakin Basasa.

Kosan Cewa A Ranar Ashirin Da Bakwai Ga Watan Mayun Shekarar Alif Dari Tara Da Sittin Da Bakwai (28-5-1967) Aka Rabata Bangarori Sha Biyu.

Ko Kasan Cewa A Ranar Sha Bakwai Ga Watan Afurilun Shekarar Alif Dari Tara Da Tamanin Da Uku (17-4-1983) Madugun Siyasar Arewa Kuma Shugaban Jam'iyyar PRP Malam Aminu Kano Ya Rasu.

Ko Kasan Cewa A 1-1-1973 Najeriya Ta Canza Hatimin Kudinta Daga Pound Zuwa Naira Da Kwabo

Kadan Ke nan Daga Cikin Wasu Muhiman Abubuwa Da Suka Faru A Wannan Kasa Wanda Tarihi Bazai Manata Dasu,

Ko Zaka Iyya Tina Wani Abun Tarihi Da Baza'a Manta Dashi Ba A Kasar Nan?


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user