Thursday 23 August 2018

Kalli Bidiyon Marigayi Ayuba Dahiru (Tandu) Wanda idan ka Kalla dole ya sanya ka zubar da Hawaye akan Rayuwar Duniya - Download Video Here

Tura Wannan Zuwa Ga
Labari mara daɗi da yake riskar mu na mutuwar Fitaccen Jarumin Masana'antar shirya fina-finai a arewacin Nigeria Ayuba Dahiru wanda aka fi sani da sunan Tandu ya riga mu gidan gaskiya a ranar Lahadi da ta gabata.

Bidiyon Ayuba (Tandu) kafin rasuwar sa

Bayan gajeriyar rashin lafiyar zazzaɓi da jarumin yayi fama da ita .

Kafin Mutuwar Jarumin ya yi wani jawabi na bidiyo kafin kwana biyu Allah yayi masa cikawa , bidiyon yana ɗauke da saƙonni masu girgiza zuciyar masu sauran imani.

Idan ka kalli bidiyon sai ka rantse kamar yasan zai rasu nan bada daɗewa ba.

Jarumin ya shahara a ɓangaren Faɗakarwa tare da Nishaɗantarwa a farfajiyar Kannywood.

Kamar yadda wakilin shafin Muryar Hausa24 ya  tabbatar mana da Cewa"Jarumin Ya fito a cikin fina-finai da dama kamar irin su Saudat, Auren Manga, Gobarar Titi da sauran su."

Download Video Here

Ɗaukacin Ma'aikatan Shafin Muryar Hausa24 muna Addu'ar Allah ya kyautata makwancin sa yasa mutuwa hutuce a gare mu baki ɗaya Amin Summa Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user