Saturday 11 August 2018

DOWNLOAD SABUWAR WAKAR RARARA "KOWA KAGA YA FITA AI BARAWO NE"....Latest Rarara Song

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Rarara mawaƙin APC a Nigeria

Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Muryarhausa24.com.ng ta kawo muku Waƙar da ku daɗe kuna jiran fitowar ta , wacce kuke son jin sharhin da rarara zai yi akan ficewar 'yan majalisa a faɗin kasar Nigeria.

Waƙar mai taken "KOWA KAGA YA  FITA AI ƁARAWO NE, TALAKAWA KU GANE BABA BUHARI BA ZAIYI SATA BA, BAZAI BAR MASU SATA BA, KAGA SU TSULA BAZA SU ZAUNA BA."

Haƙiƙa an tsara waƙar sosai kuma waƙar tasha sauti mai kyau da tsari.

TO UMMA TAGAI DA AI-SHA..

Naga tom and jerry da fari sun fita, naji tom yace wa "Jerry mu sasanta, don karka kaini kabar ni nakasa tata, kar a sani a keke a ƙwace mota ta, kaji biri boko sanata da gwamnan sa, sunƙi buhari suna ta sa'insa..".

BUHARI KABAR SU SUJE DUK INDA ZASU...

TSOHO DUK WANDA YAƘI KA MUGU NE...

Lallai rarara ya shahara a ɓangaren waƙoƙin siyasar ƙasar Nigeria.

Karku sake a baku labari ku hanzarta sauke wannan waƙar a kyauta

Ku sauke waƙar anan...DOWNLOAD MUSIC HEREKu ci gaba da  Kasance da Shafin
MuryarHausa24.com.ng domin samun Sababbin Waƙoƙin Siyasa a Kowanne Lokaci.Ayi sauraro Lafiya.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user