Sunday 5 August 2018

AN SAKI SABUWAR WAKA MAI ZAFI AKAN KWANKWASO DA GANDUJE - DOWNLOAD MUSIC HERE

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Kwankwaso da Ganduje

A wannan karon kuma Wani Sabon Mawaƙin Siyasa Mai Suna MAHMUD ya saki Sabuwar Waka mai zafi akan Kwankwaso da Ganduje.

A cikin waƙar ya caccaki Gwamnan Kano inda zaku ji acikin Waƙar yana kiran shi da sunan..."

Waƙar mai taken "ANYI NA FARKO ANYI NA ƘARSHE, ANYI ABIN DA BAZA'A KUMA BA, MU A KANO DUKKAN TALAKAWA YAU ZAƁEN KA BAZAMU KUMA BA, WANENE.....".

Waƙar ta ɗauki Hankulan 'Yan Siyasa ciki da Wajen Ƙasar Nigeria.

Haƙiƙa an tsara waƙar sannan ya caccaki GANDUJE  SOSAI kuma ya yabawa Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Rabi'u Musa Kwankwaso

Yace akwai waƙoƙi tara suna nan jibge zai ta rerosu bazai  fasa ba.

Inda ya ƙara da cewa"zaku jishi da sabuwar waƙa mai taken KULƁA TANAYIN ƁARNA".

Mawaƙin Yace zai faɗi duk abinda yafaru tin farkon Mulkin har zuwa Yau.

Wakar Ta Ɗauki Hankulan Duniya Sosai

Ku sauke Waƙar a kyauta .

DOWNLOAD MUSIC HERE

Ku Kasance da Shafin MuryarHausa24.com.ng domin samun Sababbin Waƙoƙin Siyasa a Kowanne Lokaci.

Takaitaccen Tarihin Rayuwar Dr Rabi'u Musa Kwankwaso: Abubuwan da Yakamata Ku sani dangane da Rayuwar Dan Siyasar Arewacin Nigeria Rabi'u Musa Kwankwaso - Hotuna da Cikakken Tarihi

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user