Friday 21 September 2018

AUDIO/VIDEO: MAGANIN YAWAN MANTUWA DA KARA KARFIN KARATU DA HADDA - SHEIKH ISA ALI PANTAMI

Tura Wannan Zuwa Ga
Fitaccen Malamin Addinin Musulinci kuma shugaban cibiyar Kimiya da Fasaha a ƙasar Nigeria Dr. Isa Ali Pantami (Sheikh Isa Ali Pantami) ya warware mafita akan yadda mutum zai samu ƙarfin haddar karatu batare da ansamu matsala ba.


Sheikh Isa Ali Pantami

Kasancewar akwai masu irin wannan matsalar da yawa a cikin Al'ummar wannan zamanin ko kuma muce al'ummar hausawa, wasu sunajin kunyar neman ilimi akai (Ma'ana bazasu iya tambayar Malamai ko wanda yafisu Ilimi akai ba ko me ne ne dalilin su?), saboda haka Shafin Muryar Hausa24 muka ga yadace mu tunatar da Al'umma domin tunatarwa tana da amfani.

Ga tambaya daga shafin Muryar Hausa24 zuwa gare ka/ki...

Me ne ne dalilin da yakesa mutum rashin fahimtar Karatu?

Ko rashin ƙaifin haddace karatu akan lokaci?

Shin kana da matsala wajen haddace Karatu?

Shin kana da matsala wajen rike karatu?

Ko kuwa idan ka haddace baya daɗewa yake ɓacewa daga cikin kwakwalwar ka?????

Idan kana da wata matsala wacce take da alaƙa da Ilimi , lallai yakamata ku saurari wannan Fatawar domin haƙiƙa zai amfane ku.

Zaku iya saurare ko kuma kallon bidiyon ..

Sauke Audio anan..


Sauke Bidiyon anan...



Ku ci gaba da kasancewa da wannan shafi mai Albarka na Muryar Hausa24 domin samun cikakken tarihin Dr. Isa Ali Pantami .

Takaitaccen Tarihin Mal. Aminu Ibrahim Daurawa: Abubuwan da Yakamata Ku sani dangane da Rayuwar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Hotuna da Cikakken Tarihi

Ku ci gaba da Kasancewa da shafin www.MuryarHausa24.com.ng domin samun Audio/Video na Wa'azi cikin Harshen Hausa a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user