Monday 17 September 2018

Download Ruwan Dare Full Audio/Video Original Song By Umar M. Shariff Ft Sadik Sani Sadik

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da bidiyon  waƙar  fim ɗin Ruwan Dare .


Kalli Video waƙar kai tsaye

Waƙar Fim ɗin Ruwan Dare tana ɗaya daga cikin fina-finan da 'yan kallo suke muradi, musamman yadda aka shirya bidiyon ya ɗauki hankula a shafukan sada zumunta musamman a shafukan Youtube da kuma Instagram.


Jaruman da suka taka muhimmiyar rawa a fim ɗin sune kamar haka:

Sadik Sani Sadik
Aminu Sharif Momo
Jamila Umar Nagudu
Maryam Booth
Rahama Sadau

Da sauran su

Ganin hakan ne yasa shafin  Muryar Hausa24 muka ga ya dace mu kawowa 'yan Uwa da Abokanan Arziki wannan ƙayataccen Bidiyan waƙar , kuma mun zauna mun ƙarawa bidiyon haske ta yadda zai fi ƙayatar da masu kallo .

Mawaƙi kuma Jarumi Umar M. Shariff ne ya rera waƙar fim ɗin.

Ku sauke waƙar fim ɗin cikin Audio/Video ...

Sauke Audio ɗin waƙar anan...


Sauke Video ɗin waƙar anan...


Wannan fim din yazo da sabon salo a cikin shi duk da cewa anyi fim ɗin domin Nishaɗi ne.

An fara haska wannan ƙayataccen fim ɗin a ranar 20/7/2018 a Ado Bayero Mall Kano.

Har izuwa yanzu da wakilin Muryar Hausa24 yake kammala haɗa wannan rahoton ba'a sanar da ranar da za'a saki wannan ƙayataccen fim ɗin ba.

Hausa Music Videos: Download Complete Best of Mujadala 2018 Videos Songs ( Saukar da Cikakkun Bidiyoyin Wakokin Fim din Mujadala 2018) - Sauke Bidiyoyin Wakokin Yanzu

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user