Sunday 23 September 2018

KARANTA KAJI: ILLOLIN BUDEWAR GABAN MACE DA KUMA YADDA ZA'A MAGANCE SHI

Tura Wannan Zuwa Ga
A Wannan Satin Shirin Namu Na Domin Ma'aurata Zamuyi Bayani Ne Game Da Matsalar Macen Da Gabanta Ya Bude Sanadiyar Haihuwa Ko Kuma Yau Da Kullum Ko Kuma Rashin Kulawa.TARE DA AUWAL M KURA

Hakika Duk Macen Da Gabanta Ya Bude Babu Ko Kwanto A Kai Mijinta Baya Gamsuwa Da Ita Yadda Ya Kamata Haka Itama Bata Gamsuwa Dashi A Yayin Ibadar Aure(Jima'i)

Rashin tsukakken farji yanda zai Damki Zakari Da Kyau Domin Jin Dandanon fata-da -fata A Matse Yakan Haddasa Matsaloli Da Dama Na Rashin Gamsuwa Yayin Saduwa.

Budadden Gaba Kalubale Ne Dake Sanya Raguwar Jindadi Tsakanin Ma'aurata,
Sau da yawa Namiji Baya Samun Gamsuwa Da Iyalinshi da kyau sa'annan Itana Macen Baza ta iya jin 'Kololuwar Dadi Ba (orgasm) Matukar Gabanta A Bude Yake Ba'a Matse Ba.

Yadda Za'a Magance Shi:

1)A Samu Kanunfari,Miski,Man Zaitun A Hadasu Guri Daya Uwar Gida Ta Dunga Matsi Dashi Idan Zatayi Barci Da Safe A Wanyeke Da Ruwan Dumi

2) A Samu Zuma,Lalle Mai Kyau, A Tankadeshi Yayi Laushi Kwabashi Da Zuma, Uwar Gida Ta Dunga Matsi Dashi Idan Zata Kwanta, Da Safe A Wanke Da Ruwan Dumi,
A Kalla Uwar Gida Tayi Sati Uku Zuwa Hudu Tanayi, Inshaa Allah Za'a Samu Mafita.

Ta'alifi:

Makasudin Kirkirar Wannan Shiri Na Domin Ma'aurata Wanda Ni Auwal M Kura Nake Jagoranta, Shine Kawo Daidaito Da Kuma Kyakkyawar Zamantakewa A Tsakanin Ma'aurata , A Har Kullum Shirin Na Nazari Kana Ya Binciko Matsaloli Dake Addabar Ma'aurata Da Kuma Nemo Hanyoyin Da Za'a Magancesu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user