Thursday 18 October 2018

Yanzu - Yanzu: Jam'iyyar PDP Ta Saki Sabuwar Waƙa Mai Zafi akan Buhari "BANA TSOHO ZAI BARO VILLA ASIRI YAFARA TONUWA" - Ku Sauke Waƙar Yanzu a Kyauta

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Jam'Iyyar PDP mai adawa da gwamnatin APC sun saki sabuwar waƙa akan Shugaba Buhari da Atiku Abubakar ɗan takarar shugaban ƙasa a 2019 ƙarƙashin jam'iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf Surikin tsohon gwamnan kano kuma sanatan kano ta tsakiya Kwankwaso.

Sun caccaki gwamnatin Shugaba Baba Buhari..

Taken waƙar shine "BANA TSOHO ZAYA BARO VILLA"

IBB ne ya ɗauki nauyin waƙar kamar yadda mawaƙin ya shaidawa wakilin Shafin Muryar Hausa24 .

Sun rera waƙar ne tin bayan bayyanar Bidiyon Ganduje yana karɓar na goro a hannun wasu ƴan kwangila.

GA KAƊAN DAGA CIKIN BAITIN WAƘAR KAMAR HAKA

Bana tsoho zaya baro villa

A tare a tare Al'umma ga yawale  zai Hijira

Bana ƙarya taƙare ga tsoho ya yaudari Al'umma

Bana Mu duka PDP zamui 
inji  kwankwaso Limamin Canji

A ƙasar mu Atiku Kawai zamu yi

Yayi mana alƙawarin Nepa ba aikin babu batin aikin...


Ku sauke waƙar anan a Kyauta.

Download Music Here

Ayi sauraro lafiya.

Yanzu - YanzuAn Kuma Sakin Sabon Bidiyo na 2 Wanda Ganduje Yake Karɓar Cin Hanci Dumu-Dumu - Sauke Bidiyon Yanzu

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user