Wani sabon bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta ta yadda bidiyon yake nuna yadda Gwamnan Kano Yake karɓar cin hanci.
Bidiyon mai taƙaitaccen lokaci ya nuna yadda gwamnan kano mai ci a yanzu Dr. Abdullahi Umar Ganduje yake karɓar cin hancin wasu makudan kuɗaɗe (Daloli) a hannun wasu ƴan kwangila waɗanda ba'a gano ko su waye ba.
Muryar Hausa24 ta gano yadda wannan bidiyon ya haifar da muhawara a ciki da wajen faɗin ƙasar nan, tin bayan lokacin da fitaccen editan jaridar Daily Nigerian Jaafar Jaafar ya saki na farko.
A halin yanzu ga Bidiyo na biyu wanda ya saki a Yau Litinin, a cewar Edita Jaafar Jaafar ya bayyanawa kafafen yaɗa labarai Cewa"Bidiyon ba editin bane saboda sai da masana suka tabbatar da Sahihancin sa kafin ya saki, ya kuma ƙara da cewa yana da wasu bidiyoyin wanda bai saki ba".
Sai dai tini gwamnatin kano ta kai ƙarar Gidan jaridar a Cewar ta "Wannan sharrine kawai an yine domin ɓatawa gwamnan suna".
Bidiyon wanda hakkin mallakane ga kamfanin jaridar Daily Nigerian.
Ku sauke Bidiyoyin anan a kyauta.
Bidiyo na farko.
Download Video Here
Bidiyo na Biyu
Download Video Here
Bayyanar waɗannan bidiyoyi ya haifar da cece-kuce a shafukan sada zumunta na Social Media , kana ya haifar da zazzafar muhawara a wajen al'ummar Nijeriya.
Ko ma dai me ne ne, ku ci gaba da kasancewa damu a www.Muryarhausa24.com.ng domin samun Bidiyoyin da ɗumi-ɗumin su tare da sanin abinda ke faruwa a gwamnatin Jihar Kano da kuma abinda Edita Jaafar Jaafar zai ce?
Ko me ne ne ƴan Nijeriya suke cewa akan bayyanar wannan faifan Bidiyoyin ? Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.MuryarHausa24.com.ng
Monday 15 October 2018
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
- Blog Comments
- Facebook Comments