Tuesday 23 October 2018

Yanzu - Yanzu: Sabuwar Wakar da Mawakan Hausa suka Yiwa Ganduje Mai Zafi - Ku Sauke Waƙar Yanzu a nan

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.Muryar Hausa24 Yau ma gamu tafe da sabuwar waƙar siyasa wacce haɗakar mawaƙan hausa suka rerawa gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, waƙar nuna goyan bayan su a gare shi.

Waƙar ta tsaru bisa tsarikan mawaƙan waɗan da suka baje kolin basirar su a cikin waƙar.

Kaɗan daga cikin mawaƙan sune kamar haka:

Sadi Sadi Sharifai
Wazirin Rarara
Alfazazi
Abubakar Sani
Auta Waziri
Ali Jita

Da sauran su.

Ku sauke waƙar anan a kyauta.


Ku sauke waƙar yanzu domin sauraro.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Ku kasance damu a www.MuryarHausa24.com.ng domin samun bidiyon waƙar nan bada daɗewa ba, tare da cikakkiyar waƙar nan bada daɗewa ba Insha Allah. 

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user