Friday 2 November 2018

Zazzafar Wakar Dan Musa Gombe Rabbi Taimaki Dattijo (Baba Buhari) - Ga Wanda Yafi Rarara Iya Waka

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Dan Musa Gombe , Shugaba Buhari

Muryar Hausa24 Yau ma gamu tafe da waƙar Ɗan Musa Gombe "Rabbi Taimaki Dattijo (Baba Buhari) ".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.


Zazzafar-Wakar-Dan-Musa-Gombe-Rabbi-Taimaki-Dattijo-Baba-Buhari-Ga-Wanda-Yafi-Rarara-Iya-Waka-dan-musa-mombe-Album-download-zazzafar-sabuwar-wakar-dan-musa-gombe-latest-dan-musa-gombe-song-download-wakokin-dan-musa-gombe-wakokin-dan-musa-gombe-sababbin-wakokin-dan-musa-gombe-dan-musa-gombe-songs

Ga taƙaitaccen bayani daga wakilin shafin Muryar Hausa24 akan Mawaƙi Ɗan Musa Gombe (New Prince).

Fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya  musamman cikin  jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Wannan shine dalilin da yasa wakilin shafin Muryar Hausa24 ya kawo muku sabuwar waƙar da fasihin mawaƙin nan Ɗan Musa na Gombe (New Prince)  ya rerawa shugaba Muhammadu Buhari, domin nuna goyan bayan mawaƙin ga ci gaba da mulki Baba Buhari a shekarar 2019, saboda ɗorawa daga inda ya tsaya na ganin ƙasar mu ta ci gaba a fanni daban-daban .





GA KAƊAN DAGA CIKIN  BAITIN WAKAR KAMAR HAKA:

Rabbi Taimaki Dattijo

Amshi: Allah Ameen

Fullo Mai kwana kullum Sallah

Amshi: Allah Ameen

Wanda Baya Barin Mu Moyo ƙwalla

Amshi: Allah Ameen

Rabbana Dafa-Dafa Ilahu ka kare Baba

Kardai na cika ku da surutu sai kun sauke waƙar zakuji sauran baitittikan da suke cikin wannan ƙayatacciyar waƙar.

Ku sauke waƙar anan a kyauta.


Ku sauke waƙar yanzu domin sauraro.


Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.

DOWNLOAD SABUWAR WAKAR DAN MUSA GOMBE MAI ZAFI TA NASIR EL-RUFA'I BABBAN KUSKUREN KADUNA...


Nan bada daɗewa ba Muryar Hausa24 zamu kawo muku Taƙaitaccen Tarihin Fasihin Mawaƙin Ɗan Musa Gombe (New Prince) .

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.
Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user