Thursday 29 November 2018

Karanta Kaji: Abinda Wata Matar Aure ta aikatawa Mijinta Ya Dauki Hankulan Duniya Sosai

Tura Wannan Zuwa Ga
Wata mata ta rasu sai Mijinta ya zauna agefen kabarinta yana ta zabga kuka kuma kuka mai tsananin sai mutane suka kewaye shi suna share masa hawaye.


Bayan hawayensa ya bushe sannan ya dawo hayyacinsa sai yace :

Ya ku Jama'a hakika ni na yarda da mata ta,kuma ina rokon Ubangiji ya bata Aljannar Firdausi Madaukakiya

Sannan ya Kara da cewa

Ina rantse muku da Allah tun daga lokacin dana aureta bazan iya tuna lokacin da tayi bacci kafin nayi ba ko kuma na farka Kafin ta farka (Duk domin rarrashi gareni)

Haka kuma ta kasance tana jure duk abinda nayi mata

Har wayau ita ce take bude kofar gidana kafin na kwankwasa ban taba shiga gida ba face naji yana kamshin turaren Almiski ko turaren wuta.

Ban taba nema tayi mini wani abu ba kama daga abinci ko waninsa face ta sadaukar da kanta wajen samar dashi domin neman yarda ta.

SABODA HAKA IDONA BAI TABA AFKAWA AKANTA BA FACE NA GANTA KAMAR YADDA NAKE SO.

Yaku mata wannan ya zama kalu bale agaremu shin kuna aikatawa mazajenmu abinda idan suka rasa ku ayau zasuyi irin wannan kukan?

Ya Allah kabamu mata nagari masu jin taushiyin mazajensu sukuma maza Allah yabasu ikon kyautatawa matansu Ameen.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user