Thursday 6 December 2018

KARANTA KAJI: ABUBUWAN DA YA KAMATA BAWA YA TUNA LOKACIN DA ZAI AIKATA SAƁO

Tura Wannan Zuwa
A duk lokacin da zuciyar bawa ta yi sha'awar aikata wani sabo, to ya tuna da wadannan abubuwa:



Marubuci: Ahmad Ali Aliyu

1- Allah (SWT) Yana kallonsa.

2- Allah (SWT) Ya san abin da yake niyyar aikatawa kafin ya aikaita, da kuma bayan ya aikata.

3- Allah ba ya mantuwa ga duk abun da bawa ya aikata, mala'iku sun rubuta an ajiye ana jiransa.

4- Lallai bawa zai koma gare shi ba makawa, me yiwuwa ma lokacin komawar tasa ya yi, a dai-dai lokacin da yake aikata wannan sabon.

5- Lallai sakamkon abun da ya aikata yana nan yana jiransa.

6- Makomar dai guda biyu ce babu ta uku, WUTA KO ALJANNA.

Don haka wannan aikin da bawan ya aikata da wacce makomar ya dace???? Sai ya shirya halartarta.

Allah yasa mu dace Amin

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user