Monday 3 December 2018

Karanta Kaji: Labarin Wata Mata Mai Hikima a Kasar Hausa Wanda Ya Dauki Hankulan Duniya Sosai

Tura Wannan Zuwa
Wata matace anan kasar hausa tashiga wayar mijinta bangaren Facebook taga irin firar da yake yi da wata mace.


Sai take ta tunanin wacce hanya zatabi domin ta rabasu cikin sauki batareda shi kansa ya fahimta ba ga hanyar data dauka:

1- Tabude sabon account a Facebook dasuna namiji

2- Ta turawa mijinnata neman abokantaka wato [friend request] kuma ya amsa

3- Tayi copy na dukkan text din dayayi da waccan dama

4- Suka fara gaisawa ta gabatar da kanta da cewa ni dan kungiyar ISIS ne wanda anan kukafi sani da BOKO HARAM kuma naga duk irin sakonnin daka turowa matata gasu sai ta turamasa da sakonnin nan gaba daya

5- Tace idan baka daina chatting da matata ba wallahi sai na maka yankan Rago

6- Nasanka sunanka wane anai maka inkiya da wane, sunan mahaifinka wane, sunan mahaifiyar ka wance, kanada ya'ya guda kaza,ga sunansu ta lissafo sunan yaransa dukka kuma kanada sana'a iri kaza Sannan kana fita lokaci kaza kadawo lokaci kaza Sannan kanada abokai wane da wane. Mune members a garinku idan nasake ganin text dinka koka kirata awaya ko chatting wallahi saina maka yankan Rago.

Matar tashi tace ina ganinsa yana karantawa sai zufa yake yana share gumi yana fadin innalillahi wa inna ilaihi raji'un, idan na tambayeshi meke faruwa sai yace babu komai anan take ya share Facebook dinsa da whatsapp dinsa da dukkan wata social media dinsa ya goge yana zufa yana mai mai ta innalillahi wa inna ilaihi raji'un.

Karshe dai gari na wayewa yaje ya saida wayar a kasuwa ya sayi wadda bata charting sai dai yayi kira akirashi kawai Sannan yacewa matar tasa dan Allah daga yanzu dakinji anyi kiran sallah kitasheni kowanne lokaci ne.

Tace wallahi daga lokacin sallah bata wuceshi ya dinga addininsa inda yakamata bakamar sanda charting yana dauke hankalin saba.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki.

Mungode


Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user