Monday 11 March 2019

Sabuwar Hanyar da zaku Samu 4.6GB a ₦200 da 23GB a ₦1000 a Layin Airtel

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin Muryarhausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku hanyoyin samun kyaututtukan kira ko hawa yanar gizo cikin tsari mafi rahusa.





A yau wannan shafi na Muryar Hausa24 ta sake kawo muku sabon tsari na yadda zaku more kyautar shiga yanar gizo cikin sauki.

Idan masu karatu bazaku manta ba a kwanakin baya wannan shafi na Muryar Hausa24 ta kawo muku Sabuwar Hanyar Yin MTN Free Browsing Tsarin Yanayi a Kowanne Layin MTN yau ma gamu tafe da wani sabon tsarin.

Kamfanin sadarwa a Nijeriya Airtel sun fitar da sabon tsarin more garaɓasar samun Data cikin tsari mafi sauki.

Muryar Hausa24 Wannan Tsarin yanayi, domin sai da mutabbatar da ingancin sa kafin mu wallafa, idan kabi waɗannan matakan zakai nasara Insha Allah.

Sai dai dukkanin mu munsan Cewa, Layin Sadarwa na Airtel suna zaɓar layine , ba'abin mamaki bane layin ka baya cikin waɗanda zasuyi nasara.

Nasan wasu zasu tambayi Muryar Hausa24 ta ya ya zamu samu wannan garaɓasar?

Yadda Zaka Samu wannan Garaɓasar a tsarin  Airtel Triple Data Offer:

Dafarko zaka sai sabon layin Airtel ko kuma ka ɗauko tsohon layin ka na Airtel wanda kai wata uku bakai amfani da shi ba.

Mataki na biyu: sai ka tuta sako Sms GET zuwa 141.

Ka tabbatar ka samu saƙo kamar haka:


 "Dear Customer, Congratulations! You can enjoy 100% DATA BONUS ANYTIME EVERYDAY FOR THE NEXT 3 MONTHS "

Mataki na Uku: Sannan ka sake tura sakon MIFI zuwa  141 bayan haka.

Mataki na Huɗu: Ka saka katin ₦500 ta hanyar danna  *141*500# (zai daina aiki na  tsawon kwanaki 14) 750mb x3 = 2.2GB Kada ka manta, adadin yawan saka katin da kayi adadin abinda zaka samu.

Mataki na Biyar: Ko ka saka katin ₦1000  ta hanyar danna *141*1000# (zai daina aiki na  tsawon kwanaki 30) 1.5GB x3  = 4.5GB  Kada ka manta, adadin yawan saka katin da kayi adadin abinda zaka samu.

Mataki na Shida: Ko ka saka katin ₦2000 ta hanyar danna  *141*2000#  (Zai daina aiki na  tsawon kwanaki 30) = 3.5GB x3 = 10.5GB Kada ka manta, adadin yawan saka katin da kayi adadin abinda zaka samu.


Ku ci gaba da Kasancewa da Shafin MuryarHausa24.com.ng domin samun rahusa ta hawa yanar gizo ko kira.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user