Monday 11 March 2019

Yadda Zaka More Garabasar 1.2GB A Layin Glo

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin Muryarhausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku hanyoyin samun kyaututtukan kira ko hawa yanar gizo cikin tsari mafi rahusa.


A yau wannan shafi na Muryar Hausa24 ta sake kawo muku sabon tsari na yadda zaku more kyautar shiga yanar gizo cikin sauki.

Kamfanin sadarwa a Nijeriya GLO sun fitar da sabon tsarin more garaɓasar samun Data cikin tsari mafi sauki.

Muryar Hausa24 Wannan Tsarin yanayi, domin sai da mutabbatar da ingancin sa kafin mu wallafa, idan kabi waɗannan matakan zakai nasara Insha Allah.

Kowa yasan yadda layin Glo yake da saukin farashin Data tare da Inganci, a wannan lokacin sun kuma sakin farashin Data mafi sauƙin farashi a ₦200 kacal zaku more garaɓasar 1.2GB.

Muryar Hausa24 Ta ya ya zan samu wannan garabasar ta 1.2GB a ₦200?

1. Da farko ka danna  *777#

2. Bayan ya buɗe maka sai ka danna 1

3. Sannan ka sake danna 1

4. Sannan ka kuma danna 1

5. Bayan haka sai ka danna  2 domin shiga tsarin GLO SPECIAL DATA

Ka lura: Wannan garaɓasar tana daina aiki na tsawon kwanaki 3 ne.


Karin Bayani: Zaka shiga ko ina da wannan Data kamar Facebook, Twitter, Instgram, Youtube, Google da sauran su duk inda kake da buƙata, kana zaka iya sauke duk abinda kake da buƙata a lokacin da kake buƙata kamar Music, Video, Application da sauran su.

Ku ci gaba da Kasancewa da Shafin MuryarHausa24.com.ng domin samun rahusa ta hawa yanar gizo ko kira.




Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user