Wednesday 27 February 2019

DOWNLOAD SABUWAR WAKAR RARARA TACIN ZABE "DODAR TA TABBATA"..LATEST RARARA SONG

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.Fitaccen Mawaƙin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC  wato Dauda Kahutu  Rarara ya saki sabuwar wakar sa mai zafi tacin zaɓen da Baba Buhari yayi a 2019.


Taken waƙar shine "ƊOƊAR TA TABBATA 2019"


MURYAR HAUSA24 Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata masoya Baba Buhari su sani.

Ku kasance tare damu nan bada daɗewa ba zamu kawo muku sabuwar wakar da yayi ta "MUN SHIGA NEXT LEVEL".

Kardai na cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.Ku sauke waƙar anan...DOWNLOAD MUSIC HERE


Kada Ku Sake Abaku Labari!


DOWNLOAD VIDEO HERE


Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.


Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user