Wednesday 27 February 2019

Karanta Kaji: Babban Dalilin da Yasa Buhari ya Lashe Zabe yayin da Atiku ya fadi... Latest News

Tura Wannan Zuwa
Shugaban hukumar zabe ta ƙasa INEC , Farfesa Mahmud Yakubu Ya sanar da lashe zaben  shugaban kasa da Buhari yayi.




Sai dai wasu bayanai dake fitowa daga wakilin Muryar Hausa24 na nuni da Cewa"Buhari ya samu nasarar lashe zaben Jihohi 19  yayin da Atiku ya samu lashe zaben jihohi 17 dake fadin kasar Nijeriya"

Ga  yadda sakamakon zaben ya Guda kamar haka:

Muhamadu Buhari na Jam'iyyar APC ya samu Kuri'u 15,191,847

Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP ya samj Kuri'u 11,262,978


Ku ci gaba da kasancewa da Muryar Hausa24 a shafin mu na yanar gizo www.MuryarHausa24.Com.NG domin samun bayanai akan Murnar  lashe  zaɓe  da 'yan Nijeriya zasu yi kai tsaye ko ku biyo mu a shafin mu na Youtube a MURYAR HAUSA24 TV .


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user