Sunday 24 February 2019

Karanta Kaji: Yadda Sakamakon Zabe ke Tafiya a halin Yanzu.....

Tura Wannan Zuwa
Hukumar zabe ta kasa INEC ta fara tattara sakamakon zaben shugaban kasa a babban ɗakin taro na ICC a birnin tarayya Abuja.


Hukumar Zaɓe ta ƙasa INEC

Sai dai wasu bayanai dake fitowa daga majiyar Muryar Hausa24 na nuni da Cewa"Hukumar Zabe ta ƙasa INEC ta sanar da cewa, sai ranar Litinin zata fara tattara sakamakon zaɓe da misalin ƙarfe 11:00am na safe".


Shugaban Hukumar Zaɓe ta ƙasa INEC

Kamar yadda ɗaya daga cikin wakilan Muryar Hausa24  yasanar mana yace"Dalilin ɗage tattara sakamakon zaɓen saboda rikicin dake faruwa a wasu jihohin ƙasar, domin sai a yau ne wasu ƙananan hukumomin suka gudanar da zaɓe a yau lahadi".

Ɗakin taro na ICC dake babban birnin tarayya Abuja.


Ku ci gaba da kasancewa da Muryar Hausa24 a shafin mu na yanar gizo www.MuryarHausa24.Com.NG domin samun bayanai akan sakamakon zaɓe kai tsaye ko ku biyo mu a shafin mu na Youtube a MURYAR HAUSA24 TV .


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user